4 Agusta 2015 - 17:38
Cigaba da Taron Bita na Likitocin kasashen Musulmi a Tehran

A yaune aka fara zama na taron bita karo na takwas na likitocin duniya a Tehran babban birnin Iran

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-A yau talata ne aka bude taron bita karo na takwas na likitocin kasashen duniya a Tehran babban birnin Iran.

Idan ba ‘a manta ba a farkon makon nan aka bude irin wannan taro a garin Mashad kuma za a cigaba da gudanar da shi a wasu garuruwan na daban.288